Ƙulla alaƙa da mutane, wurare da al'adu, ba tare da shamakin harshe ba

Yi fassara da kyamararka

Kawai saita kyamararka, sai nan take a fassara abin da ka gani

Babu intanet? Ba matsala.

Sauke wani harshe da za ka fassara ba tare da jona intanet ba

Tattauna

Yi magana da wani mai jin wani harshe daban

Wayar Pixel da ke nuna hanyar babur tare da kalmar 'tsaya!' da aka fassaro daga Jafananci zuwa Ingilishi, tare da tallafin tambura da fasalai da aka zayyanaa Wayar Pixel da ke nuna aikin Saukewa Ba Tare da Intanet ba na Translate, tare da tallafin tambura da fasalai da aka zayyana Wayar Pixel da ke nuna aikin Tattanunawa na Translate, tare da tallafin tambura da fasalai da aka zayyana

Fassara magana a lokaci ɗaya

Kunna Rubuta magana don fahimtar abin da ake cewa

Fassara daga kowace manhaja

A kowacce manhaja kake, kawai ka kwafi rubutu sannan ka taɓa don fassarawa

Rubuta da madannai, ko ka faɗa, ko ka rubuta da hannu

Yi amfani da murya ko ka rubuta haruffa da kalmomin da allon madannanka ba ya ɗauka

Wayar Pixel da ke nuna aikin Rubuta magana na Translate tare da tallafin tambura da fasalai da aka zayyana Wayar Pixel da ke nuna aikin Taɓa don Fassarawa na Translate tare da tallafin tambura da fasalai da aka zayyana Wayar Pixel da ke nuna aikin Rubutun hannu na Translate tare da tallafin tambura da fasalai da aka zayyana

An adana

Fassarar Daftari

Fassarar Shafin Yanar Gizo

Adana fassarorinka

Samu kalmomi da yankunan jimla cikin sauri a kowace na'ura ta hanyar adana su

Kwamfutar da aka zayyana da ke nuna aikin Littafin Yankunan Jimloli na Translate, tare da tallafin tambura da fasalai da aka zayyana

Mene ne a cikin daftarin can?

Ɗora fayilolinka don a fassara su a yadda suke ba tare da an jirkita zubinsu ba

Kwamfutar da aka zayyana da ke nuna aikin Fassara Daftari na Translate, tare da tallafin tambura da fasalai da aka zayyana

Fassara shafukan yanar gizo

Kana buƙatar fassara wani shafin yanar gizo gabaɗaya? Kawai shigar da URL don fassara gabaɗaya shafin yanar gizon.

Kwamfutar da aka zayyana da ke nuna aikin Fassara Shafin Yanar Gizo na Translate, tare da tallafin tambura da fasalai da aka zayyana

Gwada Google Translate

Fara amfani da Google Translate a burauzarka. Ko kuma, yi sikanin ɗin lambar sirrin QR da ke ƙasa domin sauke manhajar, don yin amfani da ita a wayarka.

Sauke manhajar don yawatawa cikin duniya, sannan ka yi magana da mutane cikin harsuna daban-daban.

Samo manhajar