Inganta Google Translate

Inganta Fassara

Taimaka a inganta Google Translate don harsunan da kake yin magana. Taimaka a inganta Google Translate don harsunan da kake yin magana. Yi agaji ga Translate Community don taimakawa mutane a faɗin duniya su ɗan sami fahimtar harshenka da sauki.

FARA AIKI

Ba da gudunmawa tare da Google Translate

Cika wurin da babu komai ko wuraren zaɓi masu yawa

Mun nuna maka wani furuci, da ka buga a wata fassara. Mun nuna maka wani furuci, da ka buga a wata fassara. Ko kuma idan kawai idan za ka danna ko taɓa, za mu nuna maka fassarori da za su yiwu, sannan sai ka gaya mana daidai ne ko a'a.

Get Recognized

Sami a gano ka da kuma samun bajoji

Mai bada gudummawa, Kulob 100, da fiye da haka: duk lokacin da ka taimaka, za ka sami kusanci da ba bajo na gaba.

Bring languages to life

Ku raya harsuna

Translate Community wata babbar hanya ce ta ƙara sabbin harsuna ga Google Translate. Idan kana magana da wani harshe da muke aiki a kai, za ka iya taimaka mana ka ƙara shi. Translate Community wata babbar hanya ce ta ƙara sabbin harsuna ga Google Translate. Idan kana magana da wani harshe da muke aiki a kai, za ka iya taimaka mana ka ƙara shi.