BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
-
Zaɓen Chadi na 2024: Masra da Deby, sabuwar gwamnati ko tazarce
Lamarin da masanin siyasar ƙasar, Evariste Ngarlem Toldé ya kira da ''abin da ya keɓanta ga Chadi''
-
Bidiyo, Bayanai kan yadda za ku samu bashin gwamnatin NajeriyaTsawon lokaci, 1,48
Shin kuna buƙatar bashi daga gwamnatin Najeriya don sayen gida ko biyan kuɗin makaranta, amma ba ku san ta ya za ku samu ba?
-
Zakuna da saukar ƙurar Sahara kan birnin Athens cikin hotunan Afirka
Yan rawa sun cashe a dandalin al'adu na Abidjan da ke ƙasar Ivory Coast.
-
Amurka ta bai wa Ukraine tallafin manyan kayan yaƙi
Wannan ne karo na biyu da Amurkan ke fitar da maƙudan kuɗi domin tallafawa Ukraine, bayan amincewa da ƙudirin yin hakan a Washington, a farkon mako
-
Bidiyo, Yadda Kanawa ke gudanar da sana’o’insu a yanayin tsananin zafiTsawon lokaci, 1,28
Ganin yadda birnin ya shahara wajen hada-hadar kasuwanci da ayyukan hannu, haka mutane kan gudanar da harkokinsu a cikin zafin.
-
Zanga-zangar yaƙin Gaza: Me ake nufi da Intifada?
Ɗalibai a jami'o'in Amurka sun ƙaurace wa ɗaukar darussa inda suka kafa tantuna domin gudanar da zanga-zangar nuna adawa da hare-haren da Isra'ila ke kaiwa a Gaza.
-
Me ya sa Ghana ke fama da ƙarancin lantarki a kwanan nan?
Ana samar da lantarki ne a Ghana ta hanyar iskar gas, da ruwa, da man fetur, da kuma makamashi mai ɗorewa - kamar hasken rana.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 28 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 27 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 27 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 27 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
-
Abu huɗu da majalisar jihar Kaduna ke binciken gwamnatin Nasiru El-Rufa'i a kai
Majalisar ta bakin shugaban kwamitin da ke jagorantar binciken ta ce lamarin zai iya kai wa ga neman tsohon gwamnan, Nasir El-rufai ya gurfana a gaban majalisar.
-
‘Amurka ta ba mu bayanan sirrin tsaron arewacin Najeriya’
'Mun samo hanyar da za ta taimaka mana wajen fitar da yankin arewacin Najeriya daga cikin matsalar rashin ilimi da talauci da rashin zaman lafiya da muke fama da su.'
-
China ta ba Amurka zaɓi na zaman lafiya ko zaman gaba tsakaninsu
Ministan harkokin wajen China ya ce zaɓin da ke tsakanin ƙasarsa da Amurka haɗa kai na ƙasa da ƙasa ne ko kuma gaba da za ta iya kaiwa ga rikici.
-
Bayanan da kuke nema kan tsarin karɓar kaya bashi da Tinubu ya ƙaddamar
An yi ta yaɗa jita-jita da labarin ƙanzon-kurege cewa tsarin kuɗi ne na bulus ba bashi ba, inda da dama daga 'yan ƙasar ke ta rububin cike fam na karɓar ƙudin ba tare da sanin yadda za ta kaya ba.
-
Abubuwan da suka kamata ku sani kan zaɓen shugaban ƙasar Chadi na 2024
A ranar 6 ga watan Mayun 2024 ne al'ummar Chadi za su fita rumfunan zaɓe domin zaɓar sabon shugaban ƙasar.
-
Jami'o'in Amurka na fama da zanga-zangar goyon bayan Falasɗinawa
An kama gomman masu zanga-zangar goyon bayan Falasdinawa a jami’o’in Amurka, yayin da zanga-zangar ke ta ƙaruwa a jami’o’in ƙasar.
-
Netzah Yehuda: Bataliyar Isra'ila da Amurka ke neman saka wa takunkumi kan yaƙin Gaza
'Yansiyasar Isra'ila sun nuna ɓacin rai lokacin da suka ji labarin cewa Amurka na yunƙurin saka wa bataliyar Netzah Yehuda ta ƙasar takunkumai.
-
Me rashin halartar Nijar da Mali da Burkina Faso taron Abuja ke nufi?
Mahalarta babban taron Afirka kan yaƙi da ta’addanci da aka gudanar a Abuja sun yi mamakin rashin ganin wasu ƙasashen yankin Sahel a wurin taron, bisa la'akari da irin muhimmancinsu a batun.
-
Me ya kamata iyayen yaran da ake cin zali a makaranta su yi?
Tun dai bayan da wani bidiyo ya fara waɗari a shafukan sada zumunta ranar Litinin na yadda wasu ɗalibai mata ke gaura wa wata ɗaliba mari, yayin da wani gungu kuma ke ɗaukar bidiyon, iyayen yara 'yan makaranta ke ta nuna damuwa dangane da al'amarin da neman yadda za su fahimci ana cin zalin 'ya'yan nasu.
-
Me ya sa wasu ƙasashe ba su amince da Falasɗinu a matsayin ƙasa ba?
Tun a shekara ta 2012 ne Hukumar Falasɗinawa ke da matsayin 'mai sa ido a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, amma Amurka ta ki amincewa da ƙudurin bai wa Falasɗinu ƴancin zama ƙasa.
-
Ƴan arewacin Najeriya 10 da ake amfana da baiwarsu a shafukan sada zumunta
Kamar sauran al'ummar duniya, miliyoyin 'yan Najeriya na kaiwa da komowa a shafukan sada zumunta, amma samun masu yaɗa abin da zai sauya rayuwar mutane daga cikinsu abu ne mai wuya.
Labaran Bidiyo
Wasanni
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
-
Murya, Lafiya Zinariya: Kan tsaftar bakiTsawon lokaci, 13,34
Lafiya Zinariya: Kan tsaftar baki
-
Murya, Gane Mini Hanya: Kan Inganta harkokin shari'a a NajeriyaTsawon lokaci, 12,22
Wani babban taro don yi wa ɓangaren shari'a garambawul ya amince da Manufar Ƙasa da aka sake bita kan harkokin Shari'a ta 2024-2028, wadda ta fayyace wani jadawali na yin gagarumin gyaran fuska don inganta shari'o'i a kotunan Nijeriya.
-
Murya, Ra'ayi Riga: Kan cin zalin ɗalibai a makarantuTsawon lokaci, 56,54
Ra'ayi Riga: Kan cin zalin ɗalibai a makarantu
-
Murya, Taɓa Kiɗi Taɓa KaratuTsawon lokaci, 13,10
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu tare da Raliya Zubairu
-
Murya, Amsoshin TakardunkuTsawon lokaci, 14,43
Amsoshin Takardunku, tare da Aisha Bappa